→Karbala MUTUWAR YAZIDU DAN MU'AWIYYA (L.A) Isiya Sy October 31, 2019 Uwar yazidu dai itace " MAISUN " yar Bajdal Al-kalbiyya, kuma mu'awiyya ya Aureta ne tana kafira, sai bawansa yayi mata... Read more No comments:
→Karbala Isiya Sy October 14, 2019 haqiqa kun karanta wannan kal mar kullu yaumen ashura wa kullu ardhin kharbala. wanna kalmace ta tar bubiyya. Bamuna nufin ma'... Read more No comments:
→Karbala SHAHADAR SAYYIDA SAKINA (AS) 10 GA WATAN SAFAR Isiya Sy October 09, 2019 Sakina (AS) ta kasance `ya ce ga Imam Hussaini (AS), ita ce `yarsa karama a mata. Imam Hussaini (AS) ya jima kullum yana addu'a ... Read more No comments:
→Karbala TAFIYA DA IYALAN MANZON ALLAH KUFA A MATSAYIN FURSUNONIN YAKI Isiya Sy October 08, 2019 Rakuma dai suka kama hanyar Kufa suna dauke da iyalan gidan Manzon Allah (s.a.w.a) a matsayin fursuno-nin yaki. Sun kama hanyar ne ku... Read more No comments:
→Karbala Hudubar Zainab al-Kubra, A Fadar Yazid bn Mu'awiyya Isiya Sy October 03, 2019 Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da amincin Allah su tabbata da Manzonsa... Read more No comments:
→Karbala SAKON DA MUKE KOKARIN ISARWA A MUNASABAR ARBAEEN, KO INCE TATTAKI. Isiya Sy September 26, 2019 Alqalamin Aminu Badiko . Muna Wannan tattakin ne domin Jajantawa Manzon Allah (saw) na irin abinda ya sami lyalan gidansa tsark... Read more No comments:
→Karbala SAKAMAKO DA TASIRIN ASHURA Isiya Sy September 25, 2019 Ana kirga kimar duk wani aiki na addini ko kuma na siyasa ne da irin tasiri da kuma sakamako na alherin da ya haifar da kuma canjin ... Read more No comments:
→Karbala ZUWAN DA KAWUKAN IYALAN MANZON ALLAH DAMASKUS FADAR YAZIDU L.A Isiya Sy September 23, 2019 Don nuna farin ciki da kashe dan 'yar Manzon Allah (s.a.w.a) da sauran sahabbansa da kuma isowar kawuka da fursunonin gidan Annabci... Read more No comments:
→Karbala SAKON JAMI'AR KUFA ZUWA GA IMAM HUSSAIN (AS) Isiya Sy September 22, 2019 Read more No comments:
→Karbala DAWWA MAMMEN YAKI Isiya Sy September 22, 2019 Haka dai Husaini (a.s) ya ci gaba da ganawa da Ubangijinsa a daidai wannan lokaci alhali kuwa sojojin abokan gaba sai dada gabatowa s... Read more No comments:
Comments