→Ramadan Daren Da Aka Sari Imam Ali Bin Abu Talib (A.s) Isiya Sy May 23, 2019 Bayan yarjejeniyar yaudara da aka yi a yakin Siffin abin da ake kira Tahkim tsakanin Amr bn Aas da Abu Musa al-Ash'ari, wasu kungiya... Read more No comments:
→Ramadan Daren (Lailatul) Kadri Isiya Sy May 23, 2019 Hakika Mu Muka saukar da shi (Alkur'ani) a cikin dare mai alkadari (lailatul kadri)* To me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul... Read more No comments:
→Ramadan Yakin Badar Isiya Sy May 23, 2019 Samun nasarar da Manzon Allah (s) ya yi bayan hijirarsa daga Makka zuwa Madina, da kuma irin karbar da mutanen Madina suka yi masaya ... Read more No comments:
→Ramadan SHAIKH MUKHTAR SAHABI A SHEKARU 54 MASU ALBARKA Isiya Sy May 23, 2019 Daga Saifullahi M Kabir Yau 15 ga Ramadan 1440, daya daga manyan almajiran da Allama Shaikh Ibraheem Zakzaky ya shayar da su ilimi da t... Read more No comments:
→Ramadan Jikan Manzon Allah (S) Na Farko Isiya Sy May 23, 2019 An haifi Imam Hasan al-Mujtaba (a.s) ne ranar sha biyar ga watan Ramalana mai albarka shekara ta uku bayan hijira. Mahaifansa kuwa su ... Read more No comments:
→Ramadan YAN UWANTAKA TSAKANIN SAHABBAI Isiya Sy May 17, 2019 A rana irin ta yau wato 12-Ramadan-a shekara ta farko bayan hijiran manzon Allah (s) daga makka zuwa madina. Jim kadan bayan hijirar ... Read more No comments:
→Ramadan ADDU'O'IN RANAKUN RAMADAN (11-15) Isiya Sy May 16, 2019 Rana ta Sha Daya ta Watan Ramadan Bismillah Ya Allah!, ka sanya ni, a wannan rana, in so kyautatawa (abu mai kyau), Ka... Read more No comments:
→Ramadan Wafat of Bibi Khadija (A.S.) Isiya Sy May 15, 2019 Khadija was the very first woman in the whole world to declare that God was One, and Muhammad was His Messenger to all mankind. The ho... Read more No comments:
→Ramadan Wace Ce Ummul Mumeen Khadijah (As) ? Isiya Sy May 15, 2019 Zamu mu yi dubi kan wace ce Khadijah? Ita ce dai Khadijah bint Khuwailid bn Asad bn Abdul Uzza bn Qusay, tana daga cikin manyan matan K... Read more No comments:
→Ramadan Wafatin Ummul Muminina Khadijah (As) Isiya Sy May 15, 2019 Ummul Muminina Khadijah bint Khuwailid, matar Ma'aikin Allah (s) ta rasu ne a ran 10 ga watan Ramalana shekara ta goma da aiko Ma... Read more No comments:
→Ramadan ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI Isiya Sy May 13, 2019 Idan mutum yana azumi sai jini ya fito masa a bakinsa, to hakan ya bata masa azumi ? Hakan ba ya bata azumi, to amma wajibi ne ya ka... Read more No comments:
→Ramadan ZAMA CIKIN JANABA GA MAI AZUMI Isiya Sy May 13, 2019 Idan mutum ya zauna cikin janaba (saboda wasu wahalhalu) har aka kira sallar asuba, to shin ya halatta ya yi azumi a wannan ranar? Bab... Read more No comments:
→Ramadan ADDU'O'IN RANAKUN RAMADAN (6-10) Isiya Sy May 13, 2019 Bismillah Rana ta Shida ta Watan Ramadan Ya Allah Kada Ka kama ni, a cikinsa, saboda wuce gona da iri cikin sabonKa, kuma kada ka b... Read more No comments:
→Ramadan Du'ah Al Iftitah Isiya Sy May 12, 2019 Addu'a ce da a ke karanwa a kowani daren Watan Ramadan mai alfarma. Ga yadda addu'an take: بسم الله الرحمن الرحيم ألّلهُمّ... Read more No comments:
→Ramadan MACE MAI SHAYARWA KO CIKI Isiya Sy May 12, 2019 Shin mace mai cikin da ba ta san ko azumin zai cutar da jaririn nata ko kuma a'a ba, wajibi ne ta yi azumi? Idan har tana tsoron ce... Read more No comments:
→Ramadan RASHIN LAFIYA DA KUMA HANIN LIKITA GA MAI AZUMI Isiya Sy May 12, 2019 Wasu likitoci 'yan ko a kula sukan hana marasa lafiya yin azumi wai saboda cutarwa, to shin maganar irin wadannan likitoci hujja c... Read more No comments:
→Ramadan TANBAYAYOYI DABAN-DABAN KAN AZUMI Isiya Sy May 12, 2019 Mene ne hukuncin macen da jinin haila ya zo mata yayin da take azumin bakance mai takamammen lokacin yinsa wato ayyananne? Daga f... Read more No comments:
→Ramadan ADDU'O'IN RANAKUN RAMADAN (1-5) Isiya Sy May 12, 2019 Rana ta Farko ta Watan Ramadan Ya Allah Ka sanya azumina a cikinsa (watan ramalana) ya zamanto azumi (dominka), Haka nan kuma ts... Read more No comments:
→Ramadan Fatahu Makka Isiya Sy May 12, 2019 Natija da kuma nasarar sulhun Hudaibiyyah da aka yi tsakanin Manzon Allah (s) kafiran Kuraishawan Makka a shekara ta 6 bayan hijira, ... Read more No comments:
→Ramadan ADDU'AR SUHUR Isiya Sy May 12, 2019 Cin abinci ko abin sha don yin Suhur yana da matukar muhimmanci da kuma lada mai yawa ga mai azumi. Akwai ruwayoyi daban-daban da suke ki... Read more No comments:
Comments